XtGem Forum catalog
+ f p _ x
BOOKMARK WEEZYWAP
JARBMKOPERA


This site
»Main menu
SANYOS.TK
HomeBlogAbout me

WASIKA ZUWAGA MATASA MASU AIKATA ISTIMNA'I

WASIKA ZUWA GA MATASA MASU AIKATA ISTIMNA'I ma'anar ISTIMNA'I shine= fitar da mani ko sha'awa da gangan ta hanyar da bata dace ba. Matasa Maza da mata, suna neman taimako akan illolin da suke samu a jikunansu sakamakon Istimna'i wato Masturbation. An kawo hujjoji gamsassu daga Al-Qur'ani da Sunnar Ma'aikin Allah (saw) da fatawoyin Amintattun Malamai duk akan HARAMCIN ISTIMNA'I, Amma duk da haka wasu matasan basu yarda sun dena ba. Wasu kuwa sunji tsoron ALLAH sun riga sun dena, bubban dalilin da yake janyo musu afkawa cikin wannan bala'in shine : 1. Kallon Fina-finan batsa. 2. Shiga shafukan internet na batsa. 3. Yin zantukan batsa tsakanin saurayi da budurwa. 4. Kusantar zina ta hanyar kallo da shafa, ko zance da dai sauransu. Wasu kuma suna aikata hakan ne dan gudun afkawa ZINA, basu san cewa shi d'inma ZINAR bane!! Idan kun Qi bari domin Allah, to ku dubi irin illolin da yake haifar muku ajikinku mana!!! 1. MUTUWAR IDANU. 2. MUTUWAR AL'AURA. 3. CIWON BAYA. 4. BUGAWAR QIRJI. 5. RIKICEWAR TUNANI. 6. YAWAN MANTUWA. 7. KARANCIN 'YA'YAN MANIYYI. 8. SAURIN INZALI. 9. SHAFAR ALJANU, ETC. Wad'annan 'yan kad'an ne daga cikin Matsalolin da ISTIMNA'I yake haifarwa. kuma duk wanda bai tuba ya dena ba, idan ya mutu a haka zai je ya tarar da hisabi. DAN GIRMAN ALLAH!! Matasa ku kiyayi zina da duk dangoginta, ku Qaurace ma duk wani abinda zai rinQa motsa muku sha'awa, idan da hali kuje kuyi aure, idan kuma babu hali, to ku yawaita azumi. ALLAH YA SAUWAQE. Don Allah 'Yan uwa MAZA DA MATA, DON ku taya mu isar da wannan sakon ta hanyar Sharing a FACEBOOK, TWITTER, BBM WHATSAPP, da sauransu. Insha Allahu wasu da yawa zasu amfana. Manzon Allah (s.a.w) yace: "WALLAHI IDAN ALLAH YA SHIRYAR DA MUTUM GUDA TA DALILINKA, YAFI ALKHAIRI GAREKA FIYE DA ABAKA JAJAYEN RAQUMMA" Wani mutum yazo wajen manzon Allah S. A.W. ya ce: Yah- Manzon-rahma zan tambaye ka rayuwar duniya da ta lahira. 1. Yah Manzon Allah ina son in zama mafi sani a cikin mutane? AMSA Sai ya ce "Ka ji tsoron Allah ka bi dokok
Back to posts
This post has no comments - be the first one!

UNDER MAINTENANCE
forum

Handlers
HANDLERS ZONE


»2go Arena Updated, Get New Exclusive 2go Tips, Tricks And ApplicationsHERE..

Pages

« Back Upload files Latest Uploads
Top downloads Search Uploads File stats
Guestbook Forum Videos/Movies
Software/Games Wapmaster Home