Alummar arewa
Munacikin wani hali
#Alummararewa
Ayayin da muke cikin tsaka maiwuya
na rashin kwanciyar hankali da kwana cikin zullumin yan taadda wato fulani makiyaya sukuma gwamnati apc bata da wani batu da yawuce zancan kurona sunfifita batun kurona akan batun tsaro rayuwar dan arewa tazama babu dadi babu kwanciyar hankali babu tabbas ku gwamnonin arewa bakusan akashe yan taadda kunfiso aita kashe alumma baku da damuwa harma wasu wadanda ba musulmi ba sunfiku sanin darajar talakawansu amma kusani za kumutu kuma zaku taras da abinda kuka aikata aranar gobe kiyama munanan muna cigaba da kai kara wajan allah yakawo mana zaman lafiya albarkacin annabi ko kunaso ko bakuso za awayigari babu gwamnatinku watarana ma babu rayuwarku
Created at 2021-02-15 14:24:32
Back to posts
UNDER MAINTENANCE