WASIKA ZUWAGA MATASA MASU AIKATA ISTIMNA'I
WASIKA ZUWA GA MATASA MASU AIKATA
ISTIMNA'I
ma'anar ISTIMNA'I shine= fitar da mani ko sha'awa da gangan
ta hanyar da bata dace ba.
Matasa Maza da mata, suna neman taimako akan illolin da
suke samu a jikunansu sakamakon Istimna'i wato
Masturbation. An kawo hujjoji
gamsassu daga Al-Qur'ani da Sunnar Ma'aikin Allah (saw) da
fatawoyin Amintattun Malamai duk akan HARAMCIN
ISTIMNA'I, Amma duk da haka wasu matasan basu yarda sun
dena ba.
Wasu kuwa sunji tsoron ALLAH sun riga sun dena, bubban
dalilin da yake janyo musu afkawa cikin
wannan bala'in shine :
1. Kallon Fina-finan batsa.
2. Shiga shafukan internet na batsa.
3. Yin zantukan batsa tsakanin
saurayi da budurwa.
4. Kusantar zina ta hanyar kallo da
shafa, ko zance da dai sauransu.
Wasu kuma suna aikata hakan ne
dan gudun afkawa ZINA, basu san cewa shi d'inma ZINAR
bane!!
Idan kun Qi bari domin Allah, to ku dubi irin illolin da yake
haifar muku ajikinku mana!!!
1. MUTUWAR IDANU.
2. MUTUWAR AL'AURA.
3. CIWON BAYA.
4. BUGAWAR QIRJI.
5. RIKICEWAR TUNANI.
6. YAWAN MANTUWA.
7. KARANCIN 'YA'YAN MANIYYI.
8. SAURIN INZALI.
9. SHAFAR ALJANU, ETC.
Wad'annan 'yan kad'an ne daga cikin Matsalolin da ISTIMNA'I
yake haifarwa. kuma duk wanda bai tuba ya dena ba, idan ya
mutu a haka zai je ya tarar da hisabi.
DAN GIRMAN ALLAH!! Matasa ku kiyayi zina da duk
dangoginta, ku Qaurace ma duk wani abinda zai rinQa motsa
muku sha'awa, idan
da hali kuje kuyi aure, idan kuma babu hali, to ku yawaita
azumi.
ALLAH YA SAUWAQE.
Don Allah 'Yan uwa MAZA DA MATA,
DON ku taya mu isar da wannan sakon ta hanyar Sharing a
FACEBOOK, TWITTER, BBM WHATSAPP, da sauransu. Insha
Allahu wasu da yawa zasu amfana.
Manzon Allah (s.a.w) yace: "WALLAHI IDAN ALLAH YA
SHIRYAR DA MUTUM GUDA TA
DALILINKA, YAFI ALKHAIRI GAREKA FIYE DA ABAKA
JAJAYEN RAQUMMA"
Wani mutum yazo wajen manzon Allah S. A.W. ya ce: Yah-
Manzon-rahma zan tambaye ka rayuwar duniya da ta lahira.
1. Yah Manzon Allah ina son in zama mafi sani a cikin
mutane?
AMSA
Sai ya ce "Ka ji tsoron Allah ka bi dokok
Kirkirar kasida 48months ago
Koma zuwa posts
UNDER MAINTENANCE